• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

ICPC na bincikar jakadan Nijeriya a Morocco bisa wawure dala dubu 200 don gyaran gidansa

Katsina City News by Katsina City News
November 15, 2022
in Sashen Hausa
0
ICPC na bincikar jakadan Nijeriya a Morocco bisa wawure dala dubu 200 don gyaran gidansa
0
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, ICPC, ta gayyaci jakadan Najeriya a Morocco, Al-Bashir Ibrahim Saleh, bisa zarginsa da kashe dala dubu 200 don gyara gidansa na zama da ke Souissi a birnin Rabat na kasar Morocco.

Wasu majiyoyi da ke da masaniya kan lamarin sun shaida wa DAILY NIGERIAN cewa ana sa ran jami’in diflomasiyyar zai gurfana a gaban hukumar a yau Talata.

A cewar majiyoyin, jakadan yana tafiyar da harkokin ofishin jakadancin ba tare da bin ka’ida ba.

Wasu majiyoyi a gidan Tafawa Balewa, ma’aikatar harkokin wajen Naieriya, sun ce ma’aikatar ta kuma samu korafe-korafe kan zargin wawashe asusun ma’aikatar da wasu munanan dabi’u da ke rage kima da martabar ofishinsa.

A wata wasika da hukumar ta ICPC ta aikewa ma’aikatar harkokin wajen kasar, ta umurci ma’aikatar da ta kira jakadan domin amsa tambayoyi.

“Hukumar na bincike kan zargin karya dokar cin hanci da rashawa da sauran laifuffuka ta shekarar 2000 da kuma bin sashe na 28 na dokar, ana bukatar ma’aikatar ta dawo da Ambasada Al-Bashir IS. Al-Hussaini (Shugaban Ofishin Jakadancin na Najeriya Rabat, Moroko zai bayyana a gaban wadanda aka sanya wa hannu a sashin bincike, hedkwatar ICPC Abuja a ranar Talata 15 ga Nuwamba, 2022 da karfe 10 na safe,” in ji wani ɓangare na wasikar.

Share

Related

Source: Daily Nigerian
Via: Katsina City News
Previous Post

Cyber Crime Case: Court dismisses Mahadi Shehu’s photocopy memos as exhibit

Next Post

EFCC ta kama ɗan canjin da BBC ta tattauna da shi kan farashin dala

Next Post
EFCC ta kama ɗan canjin da BBC ta tattauna da shi kan farashin dala

EFCC ta kama ɗan canjin da BBC ta tattauna da shi kan farashin dala

Recent Posts

  • Tinubu To Rechannel Funds Into Education, Healthcare, Others
  • Dr. Dikko sworn in as Governor, takes over from Masari in Katsina State.
  • Tinubu Ya Nada Dele Alake A Matsayin Mai Magana Da Yawunsa
  • In inaugural address, Tinubu preaches unity, commitment to nation-building
  • Jawabin Farko a Matsayin Shugaban ƙasa: Tinubu ya cire Tallafin Mai gaba ɗaya

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.