Da Ɗumi Ɗuminsu; Hukumar dake kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC ta haramta sanya Waƙar Ado Gwanja ma taken “WARR” a gidajen Radiyo da Talabijin a faɗin ƙasar nan.
A cewar takardar Sanarwar Hukumar ta lura cewa Waƙar ta karade Gidajen radio da Talabijin a faɗin Arewacin ƙasar nan, sannan akwai yiyuwar masu Gidajen kafafen yaɗa labaran basu saurari Waƙar da kyau ba domin tana ɗauke da wasu kalamai na rashin Ɗa’a.
The Review
Source:
Muhammad Aminu Kabir