El-Rufaì ya nada Zaìlanì Gwamnan rìƙon kwarya, ya mìƙa masa Gwamnatì
Gwamna Nasìr El-Rufaì ya mìƙawa Kakakìn majalisar dokokì jihar Kaduna RT Hon. Yusuf Zaìlanì mulkìn jihar Kaduna na wucìn gadì
Gwamnan ya naɗa Kakakin Majalisar a matsayìn muƙaddashin Gwamna ne saboda zaì yì wata tafiya ya bar ƙasar tsawon mako Biyu kuma gashì mataimakiyar Gwamna ma bata ƙasar.

Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News
Previous Post