
“Wannan shine jawabin kasafin kuɗi na takwas kuma na ƙarshe na mai girma Nasir Ahmad El-Rufai a matsayin gwamnan jihar Kaduna.”
“Adadin kasafin kuɗin shekarar 2023 da ake so ya kai biliyan 370 gami da kuɗaɗen da aka kashe miliyan 242 na daga cikin kuɗin.”
Source:
KDSG
Via:
Katsina City News