Misbahu Ahmad Batsari
@ katsina city news
Kasuwar Batsari tana ci duk ranar alhamis, farashin kayan amfanin gona na ranar alhamis 08-12-2022, akan buhu mai nauyin 50kg wanda ke cin tiya arba’in, banda wasu daga ciki da suka fi ko suka gaza ma haka;
- Masara (fara) N21,000.00.
- Masara (ja) N22,000.00.
- Gero N24,000.00.
- Dawa (fara da ja) N16,000.00.
- Farin wake N28,000.00.
- Waken suya N30,000.00.
- Shinkafa (shanshera) N21,000.00.
- Rogo (fari) N22,000.00.
- GyaÉ—a tsababbiya N52,000.00.
- GyaÉ—a (shanshera) N18,000.00.
- RiÉ—i N60,000.00.
- Kalwa N42,000.00.
- Barkona N22,000.00.
- Dankali N11,000.00.
- Lemun zaƙi N12,000.00.
- Buhun gora N100,000.00.
- Solon tugande N15,000.00.
- Solon tarigu N20,000.00.
- Kwandon tumatari N2,500.00.
- Damen rake N3,500.00.
- ÆŠaurin albasa N1,500.00.
Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News