Shahararren Danjarida mai fashin baƙi a gidajen Radiyo na Vision FM da Farin Wata, Alhaji Sha’aibu Mungadi ya bayyana jihar Katsina a matsayin jihar da aka nuna yanda Dimokuraɗiyya take, yace “munga yanda aka gudanar da zabuka a ko wane jihohi, kuma munga yanda Gwamnoni suka yi uwa sukayi makarɓiya wajan fito da ‘Yan takarar su da suke so su gajesu, su kuma suk fito neman wata Kujerar ” yace a bayanan da muka samu jihar Katsina ce kaɗai Gwamnan ta yace bashi da Ɗan takara, sana kuma baya neman wata Kujera duk wanda yake da ra’ayin tsayawa takara yaje ya nema.” Inji shi.
Yace wannan shine Dimokuraɗiyya kuma shi yakamata ‘Yansiyasa su dunga yi.
Mungadi ya bayyana haka a wani shiri da suke a gidajen Radiyo da Talabijin na Farin Wata mai sun Cinnaka bakasan na gida ba