• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Monday, January 30, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

“Duk cikin Mutanen Alh. Kabir Masari babu wanda ya taba zuwa har mahaifarsa ya taimake mu sai kai.” Cewar Mutanen kafur ga Aliyu Ilu Barde

January 9, 2023
in Sashen Hausa
0
“Duk cikin Mutanen Alh. Kabir Masari babu wanda ya taba zuwa har mahaifarsa ya taimake mu sai kai.” Cewar Mutanen kafur ga Aliyu Ilu Barde
0
SHARES
17
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A ranar Lahadi takwas 8 ga watan Janairu na shekarar 2023 ne kungiyar yakin neman Zaɓen Dantakarar Shugaban ƙasa na jam’iyar APC Bola Ahmed Tinubu da na Gwamna Dakta Dikko Umar Raɗɗa mai suna “Asiwaju Gwagware gida-gida Initiative” ta shiga Ƙaramar Hukumar Ƙafur da Malumfashi bisa jagorancin Alhi. Aliyu Ilu Barde ta raba kayan haihuwa ga Mata masu juna biyu, da kuma gudumawar kayan masarufi da ta saba rabawa a Masallatai da tsangayu.

Da yake jawabi a wajen rabon kayayyakin Haihuwar a Babbar Sakatariyar karamar hukumar ta Kafur shugaban kungiyar Hon. Ali Ilu Barde ya bayyana irin kirki da halaccin Alh. Kabir Ibrahim Masari wanda yace shiyasa ma Dantakarar Shugaban ƙasa Bola Ahamed Tinubu ya zaɓeshi a matsayin mataimakin sa na wucin gadi, yace Amanar Mutum kesawa ayimasa wannan gatan. Ya bayyana cewa a halin yanzu Asiwaju bashi da Amini na kusa gareshi kamar a Arewacin Najeriya kamar Kabir Masari Duk inda yake suna tare, inda ya dauke kafa nan Kabir Masari zai aza tashi. Yace ‘Yan Kafur kunyi Ɗa da muke saran idan kuka kokarta kuka fitar dashi kunya a zabe da za’ayi a nan da wata daya, kuka zaɓi Bola Ahamed Tinubu tabbas kuna da Babban jigo a Gwamnatin tarayya da zaku samu gagarumin cigaba ta dalilinsa.

Da yake shugaban jam’iyyar na kafur ya bayyana jin dadinsa da godiya ga wannan ƙungiya ta Ɗansu da ya Assasa kuma yace ba a yakin Neman Zaɓe ba kawai kungiyar tafi maida hankali ga taimakon Al’umma yace suna godiya, ya kuma yi Addu’ar Fatan Alkhairi da Nasara akan zabe mai zuwa. Itama shugabar mata ta jam’iyyar a karamar hukumar Kafur tace ita a saninta babu wani wanda yake tare da Kabir Masari da ya tako har mahaifarsa ya taimakesu, inba Alh. Aliyu Ilu Barde ba, tace sungode kwarai kuma zasuyi duk iya kokari da dabarbarinsu na mata don jawo hankalin sauran ‘yan uwansu domin fidda Dansu Kabir Ibrahim Masari Kunya da ruwan kuru’u a zaben shugaban kasa da na Gwamna a ranar zabe.

Bayan wannan bada Tallafin ga Mata Ɗari masu juna biyu, Hon. Ali Ilu Barde ya yi ziyarar Zumunci zuwa gidan su Kabir Masari don gaida Mahaifiyar tsohon Dantakarar Mataimakin shugaban kasar a cikin garin na Kafur.

Share

Related

Source: Katsina City News
Via: Katsina City News
Previous Post

Rikicin PDP a Kano: Tsagin Sagagi ya yi watsi da kafa kwamitin kamfen da Shekarau ya yi

Next Post

Matar Daraktan SSS ta sa an tsare Abba Gida-gida tare da barazanar kashe hadiminsa a filin jirgin sama a Kano

Next Post
Matar Daraktan SSS ta sa an tsare Abba Gida-gida tare da barazanar kashe hadiminsa a filin jirgin sama a Kano

Matar Daraktan SSS ta sa an tsare Abba Gida-gida tare da barazanar kashe hadiminsa a filin jirgin sama a Kano

Recent Posts

  • APC ta gano kafafen yada labaran da PDP ke ɗaukar nauyi su yaɗa karya a kan Tinubu
  • Emefiele: We’ve collected N1.9trn old naira notes so far — N900bn more to go
  • Hanyoyi Shida Domin Kiyaye Basir Cikin Sauƙi.
  • Bankin CBN Ya Samar Da Naira Miliyan 120 Domin Yin Canjin Kudi A Katsina.
  • INEC ta kara tsawaita wa’adin karbar katin zabe

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In