• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Friday, March 31, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

Dan Majalisar Da Ake Nema Ruwa A Jallo Ya Fita Yakin Neman Zabe A Bauchi

March 16, 2023
in Sashen Hausa
0
Dan Majalisar Da Ake Nema Ruwa A Jallo Ya Fita Yakin Neman Zabe A Bauchi
0
SHARES
14
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter


Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar cikin garin Bauchi, Alhaji Shehu Abdullahi ya bayyana a bainar jama’a a ranar Alhamis duk da cewa rundunar ‘yansanda ta ayyana nemansa ruwa a jallo.

Idan za ku iya tunawa dai kwanaki kalilan da suka wuce ne ‘yansanda suka shelanta neman Yakubu Shehu Abdullahi ruwa a jallo bisa zarginsa da hannu a rikicin siyasa da ya barke a kauyen Duguri da ke Alkaleri kwanaki.

Wakilinmu ya labarto cewa an ga Shehu a cikin tawagar yakin neman zaben dan takarar Gwamnan na jam’iyyar APC, Air Marshal Sadique Baba Abubakar hankalinsa kwance yana shelar a zabi APC tare da rakiyar daruruwan matasa.

Tawagar ta zaga manya da kananan titinin kwaryar jihar tare Dan takarar Gwamnan Jihar Bauchi na APC, Sadiq Abubakar, da tsohon Kakakin Majalisar Dokokin tarayya, Yakubu Dogara da wasu jiga-jigai na APC.

Kodayeke wata majiya ta tsegunta ma wakilinmu cewa ana harsashen Yakubu Shehu din ya samo wata umarnin kotu da ta dakatar da ‘yansandan da ka cafke shi.

Share

Related

Source: Leadership Hausa
Via: Katsina City News
Previous Post

DSS Ce Abokiyar Hamayarmu A Kano Ba APC Ba —NNPP

Next Post

Gwamnatin Tarayya Za Ta Cire Tallafin Man Fetur Kafin 29 Ga Watan Mayu

Next Post
Gwamnatin Tarayya Za Ta Cire Tallafin Man Fetur Kafin 29 Ga Watan Mayu

Gwamnatin Tarayya Za Ta Cire Tallafin Man Fetur Kafin 29 Ga Watan Mayu

Recent Posts

  • On birthday, clerics pray for Tinubu, Nigeria in Abuja
  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In