• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

Dambarwar Sheikh Abduljabbar ta zo karshe a kotu se yanke hukunci.

admin-admin by admin-admin
September 29, 2022
in Sashen Hausa
0
Dambarwar Sheikh Abduljabbar ta zo karshe a kotu se yanke hukunci.
0
SHARES
74
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A yau Alhamis ne, Mai shari’a Ibrahim Sarki Yola na Babbar kotun shari’ar Musulunci dake kofar Kudu a cikin birnin Kano, Ya kammala sauraren lauyoyin bangarorin biyu.

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake Kofar Kudu Karkashin me Shari’a Ibrahim Sarki Yola ta ce za ta ayyana ranar da za ta yanke hukunci kan karar da Gwamnatin Jahar Kano ta shigar da Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara bisa zarginsa da kalaman batanci.

Yayin zaman na Yau dukkannin bangarorin Shari’ar sun gabatar da Jawabansu na karshe ga Kotun a rubuce, wanda dama an sanya Yau domin karbar bayanan.

lauyan Gwamnati Farfesa Mamman Lawan Yusufari SAN ya roki Kotun data yi amfani da hujjojinsu ta yankewa Wanda ake kara hukunci dai dai da tanadin Shari’a

Kazalika Wanda ake kara Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara ya roki Kotun data yi amfani da Jawabansan ta Kori Karar da Gwamnatin ta shigar da shi, tare da umartarta ta ba shi hakuri.

Wakilinmu Bashir Faruk Durumin Iya ya labarta mana cewa Me Shari’a Ibrahim Sarki Yola ya ce Kotun za tai nazari kan Jawaban nasu ta Kuma ambaci ranar da za ta yanke hukunci nan da Makonni biyu masu zuwa.

Share

Related

Source: Katsina City News
Via: Zaharaddeen Ishaq Abubakar
Previous Post

KVTC: Mutum 181 sun amfana da Jari da kayan Sana’o.i a Katsina

Next Post

Sauƙi Na Kara Samuwa Ga Mai Martaba Sarkin Katsina

Next Post
Sauƙi Na Kara Samuwa Ga Mai Martaba Sarkin Katsina

Sauƙi Na Kara Samuwa Ga Mai Martaba Sarkin Katsina

Recent Posts

  • Tinubu To Rechannel Funds Into Education, Healthcare, Others
  • Dr. Dikko sworn in as Governor, takes over from Masari in Katsina State.
  • Tinubu Ya Nada Dele Alake A Matsayin Mai Magana Da Yawunsa
  • In inaugural address, Tinubu preaches unity, commitment to nation-building
  • Jawabin Farko a Matsayin Shugaban Æ™asa: Tinubu ya cire Tallafin Mai gaba É—aya

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.