• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

CBN na shirin kaddamar da sabon katin biyan kuɗi na bai-ɗaya a Najeriya.

Katsina City News by Katsina City News
October 25, 2022
in Sashen Hausa
0
CBN na shirin kaddamar da sabon katin biyan kuɗi na bai-ɗaya a Najeriya.
0
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban bankin Najeriya CBN ya ce zai ƙaddamar da tsarin katin bai-ɗaya ranar 16 ga watan Janairun 2023.

Za a kaddamar da shirin ne karkashin tsarin yarjejeniyoyi tsakanin bankunan kasar (NIBSS) tare da hadin gwiwwa da kwamitin ma’aikatan banki.

A wata sanarwa da kakakin babban bankin kasar Osita Nwanisobi, ya fitar wanda jaridaun Najeriya suka wallafa, ya ce tsarin zai saukaka kashe kudi tare da rage yawan kudin da ake cazar kwastomomi.

Sanarwar ta ci gaba da cewa ”Najeriya ce kasar ta tafi kowacce karfin tattalin arziki a nahiyar Afirka, da kuma ci gaba a fannin fasahar zamanantar da abubuwa, kuma a kokarin babban bankin kasar na bunkasa fannin fasahar zamani ne ya sa ya kirkiro da wannan sabuwar fasaha”.

Babban bankin ya ce baya ga bunkasa fasahar zamani a fannin kasuwancin kasar, shirin zai bayar da dama ga bankunan kasar su warware tarin matsalolin da ke musu dabaibayi.

Idan aka kaddamar da shirin Najeriya za ta bi sahun kasashe irin su Indiya da Turkiya da China da Brazil wadanda suka daɗe suna amfani da tsarin katin biyan kuɗi na bai-ɗaya, kamar yadda babban bankin kasar ya bayyana

Share

Related

Source: BBC Hausa
Via: Katsina City News
Previous Post

BBC Na Shirin Rufe Watsa Shirye-shiryen Sashen Hausa.

Next Post

Kotun daukaka kara zata yanke hukunci a kan bukatar hukuncin sakin Kanu da gwamnatin tarayya.

Next Post
Kotun daukaka kara zata yanke hukunci a kan bukatar hukuncin sakin Kanu da gwamnatin tarayya.

Kotun daukaka kara zata yanke hukunci a kan bukatar hukuncin sakin Kanu da gwamnatin tarayya.

Recent Posts

  • Tinubu To Rechannel Funds Into Education, Healthcare, Others
  • Dr. Dikko sworn in as Governor, takes over from Masari in Katsina State.
  • Tinubu Ya Nada Dele Alake A Matsayin Mai Magana Da Yawunsa
  • In inaugural address, Tinubu preaches unity, commitment to nation-building
  • Jawabin Farko a Matsayin Shugaban ƙasa: Tinubu ya cire Tallafin Mai gaba ɗaya

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.