Hadimin Shugaba Buhari Bashir Ahmad ya yi wa kansa fatan nasara a shari’ar da ya shigar yana kalubalantar kayen da ya sha a zaben fitar da gwani na takarar dan majalisar wakilai a APC a jihar Kano. Ahmad ya yi wannan fata ne bayan nasarar da wani dan siyasa mai suna irin nasa ya samu a jihar Yobe. Shin me za ku ce?
Source:
DW