Alkalin ya yanke hukuncin ne da yammacin jiya ..talata 6/12/2022.
Alkalin ya jaddada cewa, Abdu soja shine halastaccen Dan takarar APC na sanata katsina ta tsakiya.
Amma yace, Wanda ke kara yana da damar daukaka kara idan bai gamsu ba.
Yau kuma za a yanke hukuncin karar Abdulkadir zakka da Jabiru yau yau
@ katsina city news
Www.katsinacitynews.com
Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News