Daga Abdulrashid Abdullahi Kano
Dan Takakarar Shugaban Kasa Na Jamiyyar PDP Alh. Atiku Abubakar, yakai jaje zuwa Kasuwar waya ta Beirut, Dake Kano, bayan Samun ibtilain Rusowar Gini Wanda ya Danne mutane A jiya.
A Ziyarar Tasa Kasuwa Wazirin Adamawa, Alh. Atiku Abubakar, ya jajanta musu Tare da Basu naira Miliyan 10, Domin rage radadi na ibtilain da ya same su.
Vanguard Hausa
Source:
Katsina City News
Via:
Zaharadeen Mziag