• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Friday, March 31, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

APC ta gano kafafen yada labaran da PDP ke ɗaukar nauyi su yaɗa karya a kan Tinubu

January 29, 2023
in Sashen Hausa
0
APC ta gano kafafen yada labaran da PDP ke ɗaukar nauyi su yaɗa karya a kan Tinubu
0
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugabancin ƙasa na am’iyyar APC ya koka kan kafafen yaɗa labaran karya da ake zargin jam’iyyar adawa ta PDP na amfani da su wajen ɓata sunan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar mai mulki, Bola Tinubu.

Wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai na kwamitin, Bayo Onanuga, ya fitar, ta ce PDP ta samar da wani gungun masu yaɗa farfaganda a hedikwatar ta ta kasa dake gidan Wadata da ke tsara labaran ƙarya a kan Tinubu.

“Muna so mu fadakar da ƴan Najeriya kan irin munanan yunkuri da kuma tsare-tsaren da jam’iyyar adawa ta PDP ke fitar wa na yaɗa labaran karya, musamman cikin harshen Hausa domin ɓata sunan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da APC a idon ƴan Najeriya.

“Wannan kamfen din na PDP tuni an kammala shi tare da tawagar matasa da ka aiki dare da rana daga hedikwatar PDP ta kasa da ke Wadata House, Abuja.

“Jam’iyyar ta kuma dauki masu amfani da kafafen sadarwa domin gudanar da farfaganda ga Tinubu.

“Mun bankado wannan mugunyar makircin da aka yi niyya don murkushe ‘yan Najeriya da ma ’yan Arewa musamman ’yan Arewa don ganin an yi wa Asiwaju Bola Tinubu mummunan zato a matsayin hanya daya tilo da jam’iyyar PDP da yakin neman zabenta na shugaban kasa za su samu dama a zaben shugaban kasa da za a yi a ranar 25 ga Fabrairu.

“Muna ganin ya zama dole a wannan lokacin don mu fito da wannan makircin ga ƴan Najeriya don su gane gaskiya,” in ji shi.

Share

Related

Source: Daily Nigerian
Via: Katsina City News
Previous Post

Emefiele: We’ve collected N1.9trn old naira notes so far — N900bn more to go

Next Post

PDP a Kurfi: 9390 sun fice daga APC zuwa Jam’iyyar PDP

Next Post
PDP a Kurfi: 9390 sun fice daga APC zuwa Jam’iyyar PDP

PDP a Kurfi: 9390 sun fice daga APC zuwa Jam'iyyar PDP

Recent Posts

  • On birthday, clerics pray for Tinubu, Nigeria in Abuja
  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In