@ katsina city news
Makusantan Maigarin ummadau dake karamar hukumar safana da aka dauka tare da mutane uku, sun tabbatar da yan bindiga sun sako maigarin da yammacin yau.
An dauke mai garin ne,Alhaji Bara u zakka akan hanyar sa ta zuwa gangamin yakin neman zaben Dan takarar gwamna a jam iyyar APC.
Wata majiya ta tabbatar ma da jaridun katsina city news cewa wani kwamandan yan bindigar mai suna Usman, akayi ma magana shi kuma yayi ma dabar da suka sace maigarin magana suka sako shi.
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
@ www.thelinksnews.com
07043777779.