Da Yammacin Ranar Talata 17 ga watan Janairu Hukumar ‘Yansanda ta jihar Katsina ta saki wasu ma’aikatan da sukewa Matar tsohon shugaban kasa Umar musa ‘Yar’adua, Hajiya Turai Aiki.
An kamasu kwanaki 29 suna tsare a hukumar ‘Yansanda bisa zargin sata.
Katsina City News da Trust TV sun fitar da rahoto akan lamarin da safiyar yau Talata inda suka tattauna da iyalansu akan halinda suke ciki.
www.katsinacitynews.com
Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News