Cikin ikon Allah a yau muka yi bikin kaddamar da sashen Hausa na TRT Afrika a birnin Santambul na Turkiyya. Insha Allahu za mu rinka kawo muku labarai da suka shafi rayuwa, al’adu, sana’oi da kuma dumbin alkhairan da ke tattare da wannan nahiya ta Afrika. Za ku iya samun mu a wannan shafin.
Me: Allah ya baka gagarumar nasara. Allah yasa ku fara da sa’a, kuyi da sa’a, ku gama da sa’a. Muna yi muku murna da fatan Alheri. 🙏🙏🙏
👉 trtafrika.com/ha
Credit: Mustapha Musa Kaita

Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News