SANATA SADDIQ YA GINA GIDAN MARAYU.

HOTUNA; wannan shine gidan marayu Wanda sanata saddiq yar adu a ya Gina a garin kaita ta karamar hukumar kaita ta jahar katsina.
Sanata Abubakar saddiq ya Gina gidan Wanda ya kumshi makaranta da wajen kwana.wanda zai iya daukar marayu dari uku.ya Gina ne don tunawa da kakarsa hajia mariya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here