Ziyarar Da Jigon Jam’iyyar APC Na Kasa, Tsohan Gwamnan Jihar Legas, Sanata Bola Ahmed Tinubu Ya Kawo A Jihar Katsina, Domin Yin Ta’aziyyar Rasuwar Kwamishinan Kimiyya Da Fasaha Na Jihar Katsina, Dakta Rabe Nasir Da Wasu Suka Kashe A Gidansa Dake Rukunin Gidajen Fatima Shema Dake Cikin Garin Katsina Yau Kwana Talatin Da Bakwai Da Suka Gabata Da Kuma Kara Jajanta Wa Al’ummar Jihar Katsina Kan Matsalar Tsaro.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here