SANARWAR; OFISHIN SHUGABAN MA AIKATA NA KASA.HARAMUN NE MA AIKACI YA SHIGA SIYASA GADAN GADAN.

Muazu Hassan.

Wata takarda da ta fito daga ofishin shugaban ma aikata na tarayyar Najeriya, tace Doka ta haramtawa duk wani ma aikaci tsunduma a harkokin siyasa gadan gadan har sai ya ajiye aikin shi.
Takardar wadda shugaban ma aikata na tarayyar Najeriya ya saka ma hannu kuma ta fito a ranar 5 ga watan mayu 2022. Tace
“Bisa neman Karin haske da ake ta rubuto mana akan shigar ma aikaci hidimar Siyasa gadan gadan .ga abin da doka tace.” A takaice ba ya iya shiga harkar siyasa kasarika har sai ya ajiye aikin shi.

ga takardar kamar yadda take da turanci.

Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
@ www.thelinksnews.com
07043777779.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here