Advert
Home Sashen Hausa SAMAR WA MATASA AIKIN KUƊI NA TAFI-DA-GIDANKA DON TSAMO MUTUM MILIYAN 100...

SAMAR WA MATASA AIKIN KUƊI NA TAFI-DA-GIDANKA DON TSAMO MUTUM MILIYAN 100 DAGA ƘANGIN TALAUCI

@Ko kunsanNG

#GaskiyarLamarinNijeriya

Ko kun san cewa, a ranar 26 ga Nuwamba, 2021, Gwamnatin Shugaba Buhari ta ƙaddamar da shirin samar wa matasa aikin kuɗi na tafi-da-gidanka (Mobile Money Agent) na Yankin Arewa maso Yamma a Kano a ƙoƙarin da gwamnatin ke yi wajen cika alƙawarin da ta ɗauka na tsamo matasa da sauran ‘yan Nijeriya miliyan 100 daga ƙangin talauci?

An fara gabatar da shirin ne a 2020 a wani ɓangare na manyan manufofin Gwamnatin Shugaba Buhari na tabbatar da ɗorewar yaƙin da ta ke yi da talauci a faɗin ƙasar, inda za a ƙaddamar da horar da matasa shirin a sauran rassan cibiyoyin shirin na yankunan Nijeriya da suka haɗa da Abuja, Ondo da Kuris Ribas.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Yansanda A Katsina Sun Chika Hannu Da Yan Kungiyar Asiri Biyu

Rundunar Yan Sanda Ta Jihar Katsina ta kame wasu matasa biyu da make zargin yan Kungiyar Asiri ne. Kamar yadda Jami'in Hulda da Jama'a na...

WATA SABUWA: Kotu a jihar Gombe ta ci saurayi tarar Miliyan 2.6 saboda yaki auren budurwar sa

Daga: Yushau Garba Shanga Wata kotun majistiret da ke da zama a Kumo fadar ƙaramar hukumar Akko a jihar Gombe ta yanke wa wani matashi...

Rundunar Yansanda Ta Jihar Katsina Ta Chafke Daya Daga Cikin Yan Bindiga Da Suka Hallaka Hakimin Yantumaki.

Rundunar Yansanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke daya daga cikin Yan Bindiga da suka hallaka Tsohon Hakimin Yantumaki Marigayi Abubakar Atiku Maidabino,mai...

THE DUALIZATION OF THE IBADAN – ILORIN EXPRESSWAY AND SECTION II OF THE OYO – OGBOMOSO ROAD BY THE BUHARI ADMINISTRATION IS ALMOST DONE!

#PositiveFactsNG In staying true to its passionate commitment to developing Nigeria's infrastructure, do you know that the dualization of the Ibadan - Ilorin Expressway as...

THE APAPA – OSHODI – OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING!

https://www.facebook.com/Do-You-Know-NG-101788642037662/ THE APAPA - OSHODI - OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING! #PositiveFactsNG Do you know that the reconstruction project of the Apapa - Oshodi...