@Ko kunsani NG

#GaskiyarLamarinNijeriya

Ko kun san cewa, Gwamnatin Shugaba Buhari ta ƙaddamar da sabon jirgin kwale-kwale na zamani mai cin mutum 36 a Jihar Kebbi?

Jirgin zai riƙa jigila ne tsakanin kogin Yelwa zuwa Yauri da ke jihar ya Kebbi a ƙarƙashin kulawar Hukumar Kula da Koguna ta Ƙasa (NIWA).

Wannan tsari zai rage yawaitar hatsarin jiragen ruwa da asarar rayuka da akan samu a karkara!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here