Sake Gina Hanyar Katsina zuwa Kano: Ministan Ayyuka Mr. Fashola yace ana gab da kammala Aikin hanyar.

Ministan ya bayyana haka ne bayan zaman Majalisar zartarwa na jiya Laraba 03/03/2021 ya bayyana cewa hanyoyin da suke sa ran kammaluwar su nan bada jimawa ba sun Had’a da Benin-Asaba, Abuja-Lokoja, Kano-Katsina, Onitsha-Aba, Sagamu-Benin, Kano-Maiduguri, Enugu- Port Harcourt, Ilorin-Jebba da kuma Lagos-Badagary.

Shin yaya Aikin yake tafiya a yankin da kuke ?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here