Advert
Home Sashen Hausa Sakamakon harin da yayi sanadiyar mutuwar mutum 70, Shugaban rindunar soji ya...

Sakamakon harin da yayi sanadiyar mutuwar mutum 70, Shugaban rindunar soji ya dira a Sokoto yau Litinin

Shugaban Hafsan Sojin Najeriya ya yi dirar mikiya garinsu Sokoto bayan da ‘yan bindiga suka kai hari tare da kashe mutun sama da 70

Shugaban hafsan sojin Najeriya Janar Farouk Yahaya ya yi dirar mikiya a jihar sa ta Sokoto bayan da ‘yan bindiga suka kai mummunan hari a karamar hukumar Goronyo a daidai lokacin da al’ummar garin ke cin kasuwa, inda wadannan ‘yan bindiga suka bude wuta kan mai uwa da wabi.

A cikin wannan mummunan hari, wadannan ‘yan bindiga sun kashe sama da mutun 70 wadanda kawo yanzu aka tabbatar.

Shin a ganin ku wane irin mataki ne ya kamata a dauka kan wadannan ‘yan bindiga ne?

Sokoto Online

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE BUHARI ADMINISTRATION SUPPORTS THE LAGOS STATE RAILWAY PROJECT!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/232549375628254/

Kotu ta rushe shugabacin jam’iyar APC ɓangaren Ministan Ilimi, Adamu Adamu a Bauchi

Babbar kotu a Jihar Bauchi ta rushe shugabacin Babayo Ali Misau na jam'iyar APC a jihar. Rahotanni sun baiyana cewa shi dai Misau yaron Ministan...

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths editorDecember 5, 2021 4:50 Pm Francis Sardauna in Katsina Ahead of the 2023 general election, the...

‘Yan Bindiga Sun Tsananta Kai Hare-hare Akan Hanyar Gusau Zuwa Shinkafi

Daga Dauda Umar Januhu 'Yan Bindiga a jihar Zamfara suna cigaba da kai zafafan hare-hare tare da sace mutane akan babbar hanyar da ta tashi...

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano…

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano Jami'an Ƴan sandan Farin Kaya, DSS sun kama Janar Idris Dambazau, Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin mai Sayan Kaya...