Advert
Home Sashen Hausa Sabuwar Dokar da Gwamnatin Jihar katsina ta Gindiya...

Sabuwar Dokar da Gwamnatin Jihar katsina ta Gindiya…

* Antoshe Hanyar jibiya zuwa Gurbin Baure ga Masu abin Hawa, Amman zasu iyabi ta Funtua.

* Sana Hanyar kankarar zuwa Jibiya itazama zata kasance a rufe saidai abi ta Funtua..

* Sana Manyan Motoci Masu daukar itace adaji Suma an hansu.

* Sana an dakatar da sayar da Dabbobi a kasuwar Jibiya , Batsari, safana, Dan Musa, Kankara , malumfashi, Charanci, Mai aduwa , Kafur, Faskari, Sabuwa, Baure, Dutsinma da Kaita..

* Sana an Hana daukar Shanu da Sauran Dabbobi daga Jihar Katsina zuwa Wata Jihar.

* Sana An hana daukar Mutum 3 kan Babur Sana Masu kananun Motocin daukar passenger kada su Wuce Mutane Ukku..

* Sana an Hana siyar da Babura na Hannu ( Second hand ) a kasuwar Charanci..

* Sana an sake maido da Dokar Hana Hawan abin Hawa daga bakin karfe 10 na dare har zuwa karfe Shidda na Safe ..

* An hana sayar da man fetur a cikin jarka a gidajen Mai.

* gidajen Mai Guda biyu ne kadai aka yarje su sayar da Mai fiye dana 5,000 a kananun Hukumomin, Jibiya, Batsari, Safana, danmusa ,Kankara, Faskari, Sabuwa , Dan dume, musawa, Matazu, Dustinma, kurfi, danja da Kuma karamar hukumar kafur…

Wannan Doka bazatayi aiki akan Yan jarida ba, da jami’an Tsaro Hadi da Malaman Lafiya, zasu Iya amfani da ababen Hawansu Kai tsaye..

Wannan dokace da Gwamnan Jihar katsina Rt.hon. Aminu Bello Masari Ya rattabawa Hannu Kuma zata Fara aiki daga Yau 31/08/2021..

– Falalu Lawal, katsina
– 31/08/2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: