Sabon shugaban ƙasar Nijar, Mohamed Bazoum, ya kai ma shugaban ƙasar Najeriya, Muhammadu Bujari, ziyara a Abuja.

Bazoum ya samu kyakkyawar tarba daga gwamnonin jahohin Kano, Borno da Zamfara da kuma ministan babban birnin tarayya, Abuja.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here