Advert
Home Sashen Hausa Sabon Harin 'yan bindiga: Mutane fiye da goma sun mutu a Batsari

Sabon Harin ‘yan bindiga: Mutane fiye da goma sun mutu a Batsari

YANBINDIGA SUNSHIGA YASORE

Jiya talata 4/10/2021 Damisalin karfe 6:30 pm wasu yan bindiga barayin shanu suka shiga kauyen yasore dake karamar hukumar Batsari jihar katsina sun kashe mutanen fiye da goma wasu na asibiti da munanan raunuka sun kone gidaje fiye da dari sun kone kayan abinci hatsi da shaguna na miliyoyin nerori sun tafi da dukiyarda ba’asan iya adadintaba tawagar Batsari media ta Isa garin na yasore damisalin karfe 7:00am yau laraba 5/10/2021 ta iske jama’a wasu na kuka wasu na tattara gawarwaki wasu naginar kabari wani Wanda yanemi musakaya sunansa yashaida Mana cewa tunda misalin karfe 6:30 suka shigo garin saman babura fiye da 20 sukaita Harbin kan Mai uwa dawabi da kone kone basu fitaba sai wajen karfe 10:00 Amma bamu samu dauki waje hukumaba sai bayan barayin sunfita sannan jamian tsaro suka shigo

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: