Sabbin Shugabannin Tsaro: kudaina saurin yabo – Sanata Dino Melaye

A jiya ne dai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya canja shuwagabannin tsaron soji, inda aka nada sabbi.

Ana ta samun martani kala-kala daga ‘yan Najeriya daban-daban, shima sanata Dino Melaye ya bayyana nasa ra’ayin.

Sanata Melaye yace mutane su dakata tukuna Kirista kada suce Hallelujah sannan musulmai kada su ce Alhamdulillah sai sun ga abinda ya faru tukuna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here