Advert
Home Sashen Hausa SABBIN JAMI AN KWASTAM DA AKA DAUKA...... KATSINA CE KAN GABA

SABBIN JAMI AN KWASTAM DA AKA DAUKA…… KATSINA CE KAN GABA

Muazu hassan @Katsina City News

Sabbin jami an kwastam da aka dauka jahar katsina ce kan gaba a yawan wadanda aka dauka.kamar yadda jerin sunayen da hukumar kwastam ta fitar ya nuna .
Katsina ta rika tafiya kafada da kafada da jahar Kano a jadawalin wadanda aka dauka.
A sub cadre 8, katsina na da sabbin dauka 26, Kano ma nada 26.sauran jihohin duk yan gidan kasa da ashirin ne.
A sub carde 06.katsina na da 25 Kano na da 27.sauran duk kasa da ashirin ne.
A Ass cadre 04.katsina tana da 26 Kano na da 32 sauran duk kasa da ashirin ne.
A Ass cadre 03 katsina na da 14 Kano ma ta na da 14 sauran duk kasa da Goma ne.
A wannan daukar katsina da Kano sun fi duk jihohin kasar nan yawan jami an kwastam da aka dauka.
Bauchi inda shugaban kwastam din ya fito a ass carde 03 tana da kwara 6. Ass carde o4 tana da 15. Carde 06 tana da 12 carde 8 tana da 17

Katsina city news
Www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
Www.thelinksnews.com
07043777779 08137777245
Katsinaoffice@yahoo.com

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WATA SABUWA: Kotu a jihar Gombe ta ci saurayi tarar Miliyan 2.6 saboda yaki auren budurwar sa

Daga: Yushau Garba Shanga Wata kotun majistiret da ke da zama a Kumo fadar ƙaramar hukumar Akko a jihar Gombe ta yanke wa wani matashi...

Rundunar Yansanda Ta Jihar Katsina Ta Chafke Daya Daga Cikin Yan Bindiga Da Suka Hallaka Hakimin Yantumaki.

Rundunar Yansanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke daya daga cikin Yan Bindiga da suka hallaka Tsohon Hakimin Yantumaki Marigayi Abubakar Atiku Maidabino,mai...

THE DUALIZATION OF THE IBADAN – ILORIN EXPRESSWAY AND SECTION II OF THE OYO – OGBOMOSO ROAD BY THE BUHARI ADMINISTRATION IS ALMOST DONE!

#PositiveFactsNG In staying true to its passionate commitment to developing Nigeria's infrastructure, do you know that the dualization of the Ibadan - Ilorin Expressway as...

THE APAPA – OSHODI – OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING!

https://www.facebook.com/Do-You-Know-NG-101788642037662/ THE APAPA - OSHODI - OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING! #PositiveFactsNG Do you know that the reconstruction project of the Apapa - Oshodi...

Kungiyar Mafarauta ta Najeriya HCN ta Karrama Mataimakiyar shugaba ta ƙasa

Kungiyar Mafarauta ta Najeriya HCN ta Karrama Mataimakiyar shugaba ta ƙasa Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News 6/12/2021 Kungiyar Mafarauta ta Najeriya, wato Hunters Council of...