@Do you know NG

#GaskiyarLamarinNijeriya

Ko kun san cewa, a ranar Laraba, 20 ga Oktoba, 2021, Gwamnatin Shugaba Buhari ta hannun Rundunar Sojojin Ƙasa ta ƙaddamar da rukunin gidaje masu cin iyali 120 a Barikin Sojoji na Giginya da ke Sokoto?

Wannan na daga cikin ƙoƙarin da Gwamnatin Tarayya da hukumomin tsaron ƙasar ke yi wajen ganin sun samar da kyakkyawan yanayi ga dakarun ƙasar, waɗanda a kullum ke fafutukar ganin an kawo ƙarshen matsalolin tsaro da ke addabar Yankin Arewa maso Yamma da ma ƙasa bakiɗaya!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here