Rusa al’umma ake a jihar Kaduna ba gina su ba. – Inji Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna

Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Rt. Hon. Yusuf Ibrahim Zailani, ya ce yanzu gwamna Nasir Ahmed El-rufai yana rusa al’ummar jihar Kaduna ne.

Hon. Zailani, ya fadi hakan ne a yau Asabar ta bakin mai taimaka masa na musanman, Al’ameen Muhammad Sameen a shafin sa na sada zumuntar facebook, inda yace “Ana rusa mutane a jihar Kaduna, Allah ka bamu mafita”
#Hausa7_Nig

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here