Advert
Home Sashen Hausa Rundunar Ƴansandan Jihar Katsina tayi ƙarin haske akan dokar amfani Baƙin Gilashin...

Rundunar Ƴansandan Jihar Katsina tayi ƙarin haske akan dokar amfani Baƙin Gilashin Mota wato Tinted Permit

Mai Magana da yawun Rundunar Ƴansandan Jihar Katsina Isah Gambo yayi ƙarin haske akan dokar amfani da Mota Mai Baƙin Gilashi wato Tinted Permit da akafi sani.

Sanarwar tayi Umarnin cewa kamar yadda Babban Sufeto janaral na ƙasa ya bayyana cewa duk Motar da ta fito da Baƙin Gilashi tundaga Kampani wato dai Motar da dama ta fito ne da baƙin Gilashi kuma an nemi damar Amfani da Ita wannan Doka bata hauta ba.

Amma duk Wanda yasan cewa baƙin Gilashin shi na Kasuwa ne, wato daga baya aka sanya mashi ana shawartar shi da yabi doka ya cire.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

MASARI ADVICE WEALTHY INDIVIDUALS TO INVEST ON EDUCATION.

by Ibrahim kallah Gov. Aminu Bello-Masari of Katsina State has called on wealthy individuals and groups to invest much on education through the sponsorship of...

VICTIMS OF KIDNAPPINGS IN BATSARI REGAIN FREEDOM AFTER 66 DAYS IN CAPTIVITY.

From Misbahu Batsari. Some of the victims of kidnappings were this Friday 23-07-2021 release from captivity in Batsari after spending 66 days in the hands...

Just In: Plane Crash Lands In Kwara, Passengers Evacuated

Many passengers, including some highly placed Nigerians, narrowly escaped death after an aircraft belonging to one of the major airlines crashed upon landing in...

Yar’Adua: I’ll Resist Attempt to Impose Guber Candidate on Katsina Citizens

Francis Sardauna in Katsina A chieftain of the ruling All Progressives Congress (APC) in Katsina State, Senator Abubakar Sadiq Yar’Adua, yesterday vowed to resist any...
%d bloggers like this: