Rundunar Ƴansandan Jihar Kaduna ta gabatar da Mutanen da sukayi Garkuwa da wani Yaro bayan sun anshi kuɗin fansa kuma suka kashe shi ga manema labarai.

An dai samu kuɗin fansar a hannun su har Naira Dubu Ɗari Takwas da Arba’in N840, 000.00 a hannun su.

Wadanda aka kama din sun hada da:

(1) Sani Adamu a.k.a Galadima M 36yrs of No. H3 Mashi Street, Badarawa Kaduna

(2) Umar Mainasara M 32yrs of Sheik Jaafar Street Kawo New-Extension Kaduna

(3) Muhammadu Nazifi M 25yrs of Musa Yakubu Crescent Badarawa, Kaduna da kuma

(4) Amina Ahmed F 53yrs of No. 1221 Sharada, Kano

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here