Idan ba’amanta ba wa satin da ya shuɗe Jaridar Taskar labarai ta kawo maku wani Rahoto akan malam Mahadi Shehu, yanda yashiga komar ‘yansanda da yanda maciji ya saresh. Daga baya kuma sai Shafin sa na Rascued katsina urgently ya ƙaryata zance ga abinda yake cewa daga bakin malam Mahadi Shehu

“Assalamualaikum. Labaran da aka ruwaito Wai cewa maciji ya sare ni Kuma Ina tsare ba gaskiya bane. Labarai ne irin na karnuka da aladun farautan mutanen gwamnatin jahar katsina da suka talauta jaha da mutanen ta wadanda Allah ya Hana ma kwanciyar hankali. Ina nan daram lafiya Lau Kuma a cikin walwala.” Inji Mahadi Shehu. Bin diddiƙi bayan fitowarsa gidan Radiyon BBC hausa yasamu zantawa da malam Mahadi akan gaskiyar wancen Rahoton ga Abinda Mahadin kecewa da bakinsa:-

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here