RIKICI YA BARKE TSAKANIN YAN BOKO HARAM KAN MIKA WUYA , SUN KASHE JUNA 27.

Wata majiya mai karfi ta bayyana cewa kwamandojin ISWAP sun nuna bacin ransu kan yadda yan Boko Haram ke mika wuya kuma hakan ya sa suka kafa dokar kisa ga duka wanda aka kama yana kokarin mika wuya. Majiyar tace: “Wani mai suna Abba-Kaka, gwamnan Tumbumma, wanda ke jagorancin Marte, Abadam, Kukawa da Magumeri, ne ya jagoranci harin inda aka kwashe awanni ana musayar wuta kuma aka kashe mutum 25. cikin har da kwamandoji uku, yayinda sauran suka arce da iyalansu.”

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a shafi mu na Daurama post news.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here