Advert
Home Sashen Hausa Rashin Tsaro: Mahara Sunyi Garkuwa Da Yara Hudu Na Kantoman Funtua tare...

Rashin Tsaro: Mahara Sunyi Garkuwa Da Yara Hudu Na Kantoman Funtua tare da Bindige Mutum Biyu Har Lahira.

A Daren Jiya Lahadi Yan Bidiga Sunyi Dirar Mikiya a garin mahuta dake karamar hukumar Dan dume sun Kashe Mutum Biyu Da Sace Wasu Da Dama…

Daga Nan kuma Sun Shiga Garin Sabuwar Kasa Dake Cikin Karamar Hukumar Kafur Inda Suka Sace Yaya Huɗu Na Mai Garin Kuma Kantoman Karamar Hukumar Funtua, Alhaji Hamza Umar.

A Karamar Hukumar Kankara Kuwa Nan ma Sun Shiga da Yammaci Sun sace Wani Mutum Mai Suna Alhaji Isa Mai Gadaje Gundawa A Lokacin Da Ya Je Duba Gonarsa.

– KATSINA ONLINE

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: