Advert
Home Sashen Hausa Rashin Tsaro; An ƙona gidan Kwamishinan tsaro a Sokoto,

Rashin Tsaro; An ƙona gidan Kwamishinan tsaro a Sokoto,

Rashin Tsaro; An ƙona gidan Kwamishinan tsaro a Sokoto,

Wasu fusatattun Matasa sun ƙona Gidan Kwamishinan tsaro, Con. Garba Moyi (Rtd)

Matasan sun ƙona gidan na Moyi dake Isa a Jihar Sokoto, bisa Zargin ko inkula da rashin damuwa da ɗimbin rayukan da sukace ana salwantarwa ko a sace a jihar,

Haka kuma matasan basu tsaya anan ba sun Durfafi gidan Sarkin gobir na Isa Alh Nasiru Ahamd, Inda suka kai masa farmaki akan zargin yanada hannu da goyan baya ga masu sace mutane.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: