Rashin Sani Yafi Dare Duhu

Wannan mutumin ya kama wani kifin mai suna Blue Marlin kwanakin baya a garin Warri, jihar Delta, Najeriya. Ya kashe shi sun cinye. Amma bai sani ba cewa tarin dukiya ya kashe ya cinye, wacce zata iya zama sanadin dukiyar su shi da ‘yan uwan sa. Kifin da ya ci tare da mutanen ƙauyensa, Darajar Kifin yakai kimanin dalar Amurka miliyan 2.6 wanda ya yi daidai da naira biliyan N1.2 a kudin Najeriya.

Kifin Blue Marvin, shi ne Kifin mafi saurin yaduwa, soyuwa da karbuwa a duniya. Kilo daya na wannan kifin yakai Dalan Amurka 30,000 wanda yakai naira miliyan 14 a Kudin Najeriya. Da za’a sayar da shi dukkan shi ze kai kudi dala miliyan 2.6. Ana iya duba farashin Darajar Kifin a shafin internet.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here