Advert
Home Sashen Hausa Rashin girmama Addini ne, yanke Filayen Masallaci a sayar... -Sheikh Tijjani Bala...

Rashin girmama Addini ne, yanke Filayen Masallaci a sayar… -Sheikh Tijjani Bala Kalarawi-

Fittacen Malamin Addinin Musulunci dake Kano Sheikh Tijjani Bala Kalarawi ya Ajiye Mukaminsa na kwamittin Amintatun Dake Kula da Masallacin Juma’a na Fagge Dake Kano.

Malamin yace ya ajiye mukaminsa ne Ganin yadda ake ta gine gine da yanka filaye babu gaira babu dalili a filayen Massallacin juma’a dake fagge.

Sheik kalarawi ya bayyana Hakan ne a acikin zantawarsu da gidan Radio Express a wanan Rana

Malamin yace wanan tamkar rashin girmama wajan bautar Allah ne, tare da rashin kishin addinin musulunci.

Sheik kalarawi yace ya sauke nauyin da Allah ya doramasa matsayinsa na massani Kuma malami.

Daga Shafin Nazifi Bala Dukawa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: