Daga Ali Ibrahim Yareema

“Sheikh Zakzaky Ya Aika Da Kayan Abinci Ga Kiristoci Kamar Yanda Ya Aika Ma Musulmai A Farkon Watan Ramadan.”

Bayan Sheikh Zakzaky ya aika da kayan abinci ga wasu ba’alin mabukata na musulmai, wanda ya hada da marayu nakasasssu da marasa karfi, a farkon wannan watan na Ramadan 1443, a jiya Litini 11 ga watan Afrilun shekara ta 2022, ya aikama da Fasto Yohana Buru kaduna da kayan abinci don ya raba ma Kiristoci.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here