Advert
Home Sashen Hausa Rahoton tsakiyar Mulki na Ƴan Majalisun Tarayya dake wakiltar Jihar Katsina a...

Rahoton tsakiyar Mulki na Ƴan Majalisun Tarayya dake wakiltar Jihar Katsina a Majalisun ƙasa da ke Abuja..

Shin ko kasan minene aikin dan Majalisa?

Shin ko kasan cewa dan majalisar ku zai Iya kai kokenku gaban Majalisa domin kaiwa Gwamnatin zartarwa ayi maku Aiki.

Aikin Dan Majalisa shine yin dokoki (Lawmaking) zuwa ziyarar ayyukan gwamnati domin tabbatar da anyi su (oversight) Sai kuma Wakiltar Al-ummar da ta zaɓeshi a zauren Majalisa (Representation) waɗannan sune Ayyukan yan majalisun duk abunda ya biyo baya kuma Wannan ƙoƙarin Ɗan Majalisar ne wajen Ganin ya ƙyautata ma yankinshi.

A jihar katsina munada yawan ƴan Majalisu Goma Sha Biyar (15) da Kuma Sanatochi Guda Ukku (3)

Wata ƙungiya mai suna “Order paper today” tayi bibiyar aikin Ƴan Majalisun ƙasar nan domin ganin ƙudurori ko “Bill” nawa suka gabatar a gaban Majalisun Tarayya domin cigaban Al-ummar su dama ƙasa baki Ɗaya, jihar Katsina na cikin Jihohin da aka bibiya ga rahoton kamar haka;

Majalisar Dattawa

Senator Ahmad Babba Kaita Daura Bill (4)

Senator Kabir Abdullahi Barkiya Katsina Bill (2)

Senator Mandiya Funtua Bill (1)

Majalisar Wakilai

Hon. Aminu Ashiru – Mani/Bindawa Bill (6)

Hon. Nasiru Sani – Zango/Baure Bill (4)

Hon. Armaya’u Abdulkadir (AY) – Dutsin-ma/Kurfi Bill (3)

Hon. Abubakar Yahaya Kusada – Kankia/Ingawa/Kusada Bill (2)

Hon. Amirruddin Tukur – Bakori/Danja Bill (1)

Hon. Babangida Ibrahim Talau – Malumfashi/Kafur Bill (1)

Hon. Fatihu Muhammad – Mai’adua/Daura/Sandamu Bill (1)

Hon. Sada Soli Jibiya – Kaita/Jibia Bill (1)

Hon. Muntari Dandutse – Funtua/Dandume Bill (1)

Hon. Ahmad Dayyabu Safana – Safana/Danmusa/Batsari (0)

Hon. Mansur Ali Mashi – Mashi/Dutsi (0)

Hon. Amadu Usman – Musawa/Matazu (0)

Hon. Salisu Iro Isansi – Katsina (0)

Hon. Murtala Isah – Kankara/Faskari/Sabuwa (0)

Hon. Hamza Dalhatu – Batagarawa/Rimi/Charanchi (0)

Shin tayaya zaku iya bayyana irin cigaban da Ɗan Majalisar ku ya kawo maku a yankinku ta Hanyar Offishin shi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

RESOLUTIONS OF THE NORTHERN STATES GOVERNORS’ FORUM MEETING WITH NORTHERN STATES EMIRS AND CHIEFS HELD ON MONDAY 27TH SEPTEMBER, 2021

The Northern States Governors’ Forum, in its continuous efforts to address the challenges bedeviling the Northern States convened an Emergency Meeting today Monday 27th...

Zaben Shuwagabannin Jam’iyyar APC a Katsina… Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan’takara:

Zaben Shuwagabannin Jam'iyyar APC a Katsina... Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan'takara: Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News An Ja Zare tsakanin masu neman kujerar...

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1)

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1) Sharhin jaridun Katsina City News Kamfanin da ke buga jaridun Katsina City News, jaridar Taskar Labarai da The...

BISA KUSKURE: Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20

Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisa ga kuskure Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisaga kuskure a garin...

Zagayen Juyayin ‘Yan Shi’a: Jami’an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja

Zagayen Juyayin 'Yan Shi'a: Jami'an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja... Rahotanni dake shigomana daga Abuja nacewa, gamayyar Jami'an tsaro, na Najeriya sun buɗe...
%d bloggers like this: