Cewar Mansurah: Rabuwar mu da Sani Danja ita ce mafi a’ala

MANSURAH Isah ta bayyana cewa mutuwar auren ta da Sani Musa Danja ita ce ta fi dacewa da rayuwar su.

Ta ce Sani Danja “ya na buƙatar ya ci gaba da gudanar da rayuwar sa, kuma ni ma ina buƙatar in ci gaba da gudanar tawa rayuwar.”

Mansurah ta bada haƙuri ga duk wanda bai ji daɗin mutuwar auren ba, to amma “abin da ya fi dacewa mu yi kenan.”

Karanta cikakken labarin a gidan yanar mu, wato:

Cewar Mansurah: Rabuwar mu da Sani Danja ita ce mafi a’ala

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here