RABON TALLAFIN COVID-19 A KATSINA

A yaune ranar Alhamis 26 Nuwamba shugaban kula da rabon tallafin covid-19 na shiyyar Daura, Alh Nalado Yusuf, Sarkin Sudan Daura salanken Daura ya wakilta ya isa garin Daura don gababar da kayan tallafin ga al’umar garin na mazabu goma sha daya inda Alh. Husaini Umar rafin dadi HLGA ya jagoranta. Taron kaddamarwar ya samu halattar Dan majalissa Hon. Nasir Yahaya Daura, wakilin sakataren jam’iyar APC na jihar Katsina, yan kwamitin hukuma da mazabu na garin Daura tare da jami’an tsaro. Shuwagabannin sunyi kira ga kwamitin na mazabun da suji tsoron Allah wajen rabon kayan ga wadanda aka bada kayan dominsu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here