Advert
Home Sashen Hausa RA'AYOYIN AL'UMA: Babu laifi in an mallaka mashi wurin domin convenience na...

RA’AYOYIN AL’UMA: Babu laifi in an mallaka mashi wurin domin convenience na mutanen mu yafi maintaining an old history of that structure.

Ni a nawa ra’ayin mallakawa GREEN HOUSE tsohuwar Ministry of Information ba laifi bane, saboda gudumuwar da Green House yake badawa A jihar katsina ba dan kadan bane:

Kuma masu zuwa wurin sayayyarsu akasari matane, a wannan wurin da suke yazame masu mafi sauki, wanda ko kasa sai su taka suzo suyi sayaryarsu su koma gida hankali kwance.

Babu laifi in an mallaka mashi wurin domin convenience na mutanen mu yafi maintaining an old history of that structure.

Dubada yawan ma’aikata da suka ba abinyi agarin nan ya isa Gwannati ta kara bashi kwarin guiwa,  mutun nawa kecin abinci gurin, babu shakka suna da yawa.

I feel you should support such side of development hence it will pave way for more employment opportunities and as while more revenue to the state in general. ABDU MUSA K/SORO

Kuma yanzu yawanchi zakaga Students library bai damesu ba, sunfi ma’amala da hanyoyin zamani na bincike binciken su watau INTERNET.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: