Advert
Home Sashen Hausa RAƊE-RAƊIN SAYAR DA TSOHUWAR INFORMATION GA WANI ƊAN KASUWA

RAƊE-RAƊIN SAYAR DA TSOHUWAR INFORMATION GA WANI ƊAN KASUWA

 

MU DAI JAMA’AR KATSINA, *MUNA ZATON BA GASKIYA BANE* – ACE WAI AN SAIDA WANNAN FILI GA DAN KASUWA, KO WANENE SHI !!!

WANNAN, IDAN DA GASKE NE, *BAI DACE BA, SAM SAM !!!*

KAMATA YAYI GWAMNATI TA MALLAKA MA *KATSINA LIBRARY BOARD DUKKAN WANNAN WURI, TA SAMAR DA KATAFAREN ƊAKIN KARATU (LIBRARY) NA ZAMANI DA COMPUTERS, CONFERENCE HALL, RESTAURANTS, SEMINAR ROOMS DA INTERNET CAFES*.

*Duk da ƙuntatar ginin KT Library a yanzu haka:*

> Yana da Internet Cafes guda 3,

> Yana da Azuzuwa biyu na ‘o’ Level Revision da Adult Education

> Yana ba NGOs fili na Meetings & Events

> Yana koyar da masu rubuta jarabawar JAMB, SSCE & NECO

> Yana koyar da yaran Primary, Sakandare da Tertiary ICT

*KAMATA YAYI A ƘARFAFA WAƊANNAN HIDIMOMIN JAMA’A, BA A TAKURA KT LIBRARY BOARD BA!*

Daga sani sabiu

Kungiyar dattawan katsina da kewaye.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: