Gwamnan Jahar Plateau ya bada umarnin bincike da kama duk masu hannu cikin aikata wannan mummunan aiki.

A wani yanki na Jahar Plateau, wasu mutane suke sare shuka lokacin da take neman sanya goyo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here