Jami’an Tsaro Masu Kare Lafiyar Rarara Da Ake Zargi Da Harba Bindiga Sama Na Ba Gaira Ba Dalili Sun Iso Hedikwatar ‘Yan Sanda Dake Abuja Domin Kare Kansu
Jami’an tsaron sune Sgt. Abdullahi Badamasi, Sgt. Isah Danladi da Inspr. Dahiru Shuaibu.
An ga jami’an tsaron ne a wani bidiyo suna harba bindiga sama a yayin da suka raka mawaki Rarara zuwa kauyen su domin rabon kayan abinci.

Source:
Focus News
Via:
Zaharaddeen