Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Dutsin-ma/Kurfi, kuma sabon Shugaban hukumar gudanarwar (Governing Board) na ma’aikatar dake kula da samar da wutar lantarki a karkara ta kasa watau Nigerian Rural Electrification Agency, a turance, Honorable Danlami Kurfi ya shiga ofis, ya kuma fara aiki.