Photo News; Wannan matar mai suna Christiana yar birnin Yanagua jihar Bayelsa. Ta yaudari saurayinta ta dauke shi tsirara da suka bata. Ta yada Hotunan, yanzu haka an yanke mata hukuncin shekaru tara a gidan yari.
@Jaridar Taskar Labarai
www.jaridartaskarlabarai.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here