Shugabannin Da Suka Kwatanta Adalci!

Yau Shekara 56 Da Kashe Firaminista Najeriya, Sir Abubukar Tafawa Balewa. Ga Wasu Daga Cikin Kaddarorin Da Ya Bari A Duniya:-

Gida Daya A Bauchi

Gona Mai Murrabba’in Eka Hamsin

Gado

Takalmin Ruwa

Rediyo

Turare

Huluna Da Rawani

Talabijin

Kujeru

Agogon

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here